Ya kamata ku bar komfutarku tana caji ko yaushe? - News Summed Up

Trending Today


Ya kamata ku bar komfutarku tana caji ko yaushe?


Sashen BBC Mundo ya tattauna da ƙwararrun kan hanyar da ta dace mu yi amfani da batirin wanda yawanci ana hada su ne da ma'adinin lithium. Haka kuma, ''barin batirin ya yi caji 100 bisa 100, ka iya kashe ƙarfin batirin." Misali, HP na bayar da damar sanyawa a kashi 80, a wajen da za ka gyara yadda za ka kare lafiyar batirinka. A karshe Mista Rolfe' ya ce abu muhimmi shi ne ka yi tunanin kan yadda za ka yi amfani da komfutarka. Tabbatar batirin ya yi caji yadda ya kamata.


Source: GhanaWeb April 12, 2021 20:37 UTC



Loading...
Loading...
  

Loading...

                           
/* -------------------------- overlay advertisemnt -------------------------- */