Babbar Magana Yayin da Aka Dauki Bidiyon Wasu ’Yan Sandan Kenya Na Yunkurin Aikata Fashi da Makami - News Summed Up

Babbar Magana Yayin da Aka Dauki Bidiyon Wasu ’Yan Sandan Kenya Na Yunkurin Aikata Fashi da Makami


Babbar Magana Yayin da Aka Dauki Bidiyon Wasu ’Yan Sandan Kenya Na Yunkurin Aikata Fashi da Makami | Hoto: standardmedia.co.keAsali: UGCAn ruwaito cewa, mutanen biyu da 'yan sandan suka yi yunkurin zalunta ma'aikata ne a hukumar musayar kudin kasashen waje. Yadda mutanen suka tsira, da yadda aka kama 'yan sandanA tattaro cewa, mutanen biyu sun yi kururuwa, lamarin da ya dakatar da 'yan sandan daga aikata mummunan aikin da suka shirya yi. Har ila yau, an ce an kama jami'an 'yan sandan hudu, kana an mika su kotu domin dandana fushin doka. Akan bayyana daukar matakin kora ko dakatarwa ga jami'an da aka kama da aikata mummunan aiki irin wannan. A lokacin da kwalbewa, an ga jami'an dauke da makamai, lamarin da ya jawo cece-kuce a Twitter.


Source: Standard Digital January 11, 2023 20:41 UTC



Loading...
Loading...
  

Loading...

                           
/* -------------------------- overlay advertisemnt -------------------------- */