A cewar Aruwan, garuruwan da suka fi addaba sun haɗa da Iyatawa da Garke da Kumfa da Bakali da Karau-Karau da Galadimawa da Anaba da Kerawa da Hashimawa da Sabon Birni da kuma Buruku. An yi wa Buhari da Osinbajo allurar rigakafin KoronaShugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karɓi allurar rigakafin korona a ranar Asabar. An kuma yi wa mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo allurar bayan yi wa shugaba Buhari. An kuma gabatar da katin shaidar karɓar allurar ga shugaban da kuma mataimakinsa. A jawabinsa bayan karɓar allurar, shugaba Buhari ya yi kira ga ƴn Najeriya su fito domin a yi masu allurar.
Source: GhanaWeb March 07, 2021 11:26 UTC